Sayyid Hasan Nasrallah:
IQNA - A wajen taron jana'izar mahaifiyarsa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, laifin yaki yaki da aka aikata a Rafah ya kawar da duk wani dalili na karya yana mai cewa: Wajibi ne wannan laifin ya farkar da dukkan mutane da suka yi a duniya.
Lambar Labari: 3491242 Ranar Watsawa : 2024/05/29
Tehran (IQNA) fiye da musulmi dubu 20 ne suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Aqsa a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3484932 Ranar Watsawa : 2020/06/27